Fassarar Yusha'u

I. Gabatarwa ga annabcin 1:1

II. Manzon annabcin 1:2-3:5
A. Aurensa da Gomer 1:2-3a
B. 'Ya'yansa ta Gomer 1:3b-11
C. Hujjarsa: matsala da Gomer 2:1-23
D. Kulawarsa ga Gomer 3:1-5

III. Saƙonnin annabcin 4:1-14:8
A. Game da tsawatawa Isra'ila 4:1-7:16
B. Game da azabar Isra'ila 8:1-13:16
C. Game da maidowar Isra’ila 14:1-8

IV. Ƙarshen annabcin 14:9